Shugaban WHO yayi kira da Isra’ila ta dakatar da kai hari kan asibitoci a Gaza

Dailypost | 31-12-2024 02:01am |

Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya yi kira da a kawo karshen hare-hare kan asibitoci a Gaza, bayan da Isra’ila ta kai hari kan wani asibiti. Tedros ya yi wannan kiran ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X a ranar Litinin. “Asibitoci a Gaza sun koma wuraren [...]Shugaban WHO yayi kira da Isra’ila ta dakatar da kai hari kan asibitoci a Gaza

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.