Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da shigar da fursunoni a jihar cikin shirin taimakon kula da kiwon lafiya na jihar. Wannan shirin, wanda aka tanada musamman domin ma’aikatan da ke aiki karkashin gwamnatin Kano, yanzu haka gwamna Yusuf ya amince da fadada shi don bai wa daurarrun gidajen gyaran hali a Kano [...]Gwamnatin Kano ta amince da sanya fursunoni a tsarin inshorar lafiya
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.