Rundunar yan sandan Adamawa ta kama wasu yan daba dake addabar birnin Yola

Dailypost | 31-12-2024 03:03am |

A kokarinta na yaki da ta’addanci, Rundunar ‘yan Sandan Jihar Adamawa ta kama wasu mutum 3 daga cikin mambobin wata kungiya mai mutane biyar da ake zargin suna addabar mazauna babban birnin jihar, Yola, ta hanyar amfani da babura da Keke Napep. A wata sanarwa da Kakakin Rundunar ‘Yan Sandan (PPRO), SP Suleiman Nguroje, ya [...]Rundunar yan sandan Adamawa ta kama wasu yan daba dake addabar birnin Yola

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.