Sai da Tinubu ya cire tallafi aka ba Najeriya bashin Bankin Duniya – Rahoto

Dailypost | 31-12-2024 03:18am |

Bankin Duniya ya bai wa Najeriya bashin dala biliyan ɗaya da rabi, sakamakon aiwatar da wasu tsare-tsaren tattalin arziki da gwamnatin Bola Tinubu ta kaddamar, kamar yadda rahoton Channels TV ya bayyana. Wannan tallafi ya ƙunshi kashi biyu na bashin, wanda ya haɗa da dala biliyan 1.5 don gyaran tattalin arziki da kuma Dala miliyan [...]Sai da Tinubu ya cire tallafi aka ba Najeriya bashin Bankin Duniya – Rahoto

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.