ASUU ta na shirin fara yajin aiki a watan Janairu, 2025

Dailypost | 31-12-2024 04:24am |

Kungiyar malaman jami’oi ta kasa ASUU ta ce dalilin da ya sa bata tsunduma yajin aikin da ta ke barazaranar yi ba tsawon watanni shine domin kara ba gwamnatin dama ta magance matsalolin kungiyar nan da farkon shekarar 2025. Shugaban kungiyar na kasa Professor Emmanuel Osodeke ne ya bayyana hakan yayin wata tattaunawa da manema [...]ASUU ta na shirin fara yajin aiki a watan Janairu, 2025

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.