Yan sanda sun kama mutane biyu bisa laifin satar kayan gini a Ogun

Dailypost | 01-01-2025 02:06am |

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ogun ta cafke mutane biyu da ake zargi da satar kayayyaki a wurare daban-daban, tare da kwato wasu daga cikin kayan da aka sace. Kakakin rundunar, SP Omolola Odutola, ta bayyana a wata sanarwa a ranar Talata cewa jami’an rundunar daga sashen Idanyin sun kama wani Sadiq Adebayo bisa zargin satar [...]Yan sanda sun kama mutane biyu bisa laifin satar kayan gini a Ogun

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.