Gwamnatin jihar Kano ta fara kwashe dubban yara da ke rayuwa a kasuwanni, tashoshi, da ƙarƙashin gadoji a babban birnin jihar. A jiya Litinin ne aka fara wannan mataki, inda aka kafa sansanin da zai zama wuri na ajiyewa da kuma tantance yaran. Shugaban jukumar Hisbah na jihar, Sheikh Aminu Daurawa, ya bayyana cewa, “Mun [...]Za a fara kwashe yara masu gararamba a titunan Kano – Hisbah
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.