Kungiyar kwadago ta ƙasa (NLC) ta bukaci gwamnati a matakai daban-daban da ta fifita jin daɗi da walwalar ‘yan ƙasa a shekarar 2025. Ta kuma ce ya kamata gwamnatin tarayya ta janye dokar haraji da ta gabatar a majalisar dokoki ta kasa domin ba wa dukkan muhimman masu ruwa su sake duba ta. A cikin [...]A fifita walwalar yan Najeriya a 2025– NLC ga Gwamnati
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.