Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a cikin sabuwar shekara ta 2025, ya yaba da jajircewar al’ummar jihar wajen shawo kan kalubalen talauci, yunwa, da kunci da suka shafi jihar a shekarar 2024. Gwamnan, a cikin sakon sabuwar shekararsa, ya tabbatar da cikakken goyon bayansa wajen kawo ci gaba mai ma’ana da warware matsalolin talauci [...]2025 zai zama shekara mai ci gaba da hadin kai a Kano – Gwamna Yusuf
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.