Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta yi kira ga Shugaban kasa, Bola Tinubu, da ya janye kudirin dokar haraji da ya gabatar wa Majalisar Dokokin kasa, domin a samu damar yin nazari sosai kan matakin. NLC ta bayyana wannan matsayi ne a cikin sakon sabuwar shekara da shugabanta, Joe Ajaero, ya fitar a ranar Laraba. [...]NLC ta bukaci gwamnati ta janye kudirin haraji
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.