Kungiyar makiyaya ta ‘Kulen Allah’ ta ce ta gano dalilan da ya sa ake zargin Fulani da ta’addanci a kasar nan. Shugaban kungiyar na kasa, Khalil Muhammad Bello, ya bayyana cecwa makiyaya sun fada cikin mawuyacin hali sakammakon batar da burtalai da aka yi. Ya ce akwai bukatar gwamnati ta zauna da kungiyoyin Fulani makiyaya [...]Kungiyar Fulani makiyaya ta Kulen Allah ta shawarci gwamnati kan ta’addanci
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.