Kungiyar Darikar Kadiriyya ta kasa reshen jihar Kano, ta kaddamar da bude kafar Radio mai zaman kanta ta farko a nan jihar Kano mai suna “Kadiriyya Radio Nigeria”da nufin yada al’amuran da suka shafi koyarwar addinin Musulunci. Malam Ibrahim Isah Abdullahi Makwarari, wanda ya jagoranci kaddamar da bude tashar a yau, yace tashar za ta [...]Kungiyar darikar kadiriyya ta kafa gidan rediyonta
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.