Kotu ta aike da Mahadi Shehu gidan Yari

Dailypost | 02-01-2025 08:05am |

Babbar Kotun Majistare da ke zaune a Kaduna a ranar Talata ta ba da umarnin tsare fitaccen mai fafutuka kuma mai sharhi a kafafen sada zumunta, Mahdi Shehu a gidan gyaran hali na Kaduna. Mahdi ya shiga hannun jami’an hukumar tsaro ta DSS kwanakin baya bayan ya ki janye wasu bidiyoyi da ya wallafa a [...]Kotu ta aike da Mahadi Shehu gidan Yari

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.