Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta tarbi jaririn farko a shekarar 2025. Ta fara ziyartar babban Asibitin Asokoro a Abuja, inda ta gabatar da kyaututtuka ga jariran farko namiji da mace da kuma sauran jarirai da aka haifa a ranar 1 ga Janairu. Matar Mataimakin Shugaban Ƙasa, Nana Shettima da ta wakilci Rwmi Tinubu, [...]Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta tarbi jaririn farko a 2025
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.