Hukumar Aikin Hajji ta Kasa zata rufe karbar korafi daga gobe

Dailypost | 03-01-2025 02:13am |

Hukumar Kula da aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta tabbatar wa jama’a cewa za ta cigaba da kokari wajen sauke nauyin da ya rataya a wuyanta Shugaban Hukumar, Farfesa Saleh Usman, ya bayyana hakan a ranar Laraba cikin wata sanarwa da Daraktar Hulɗa da Jama’a ta Hukumar, Hajiya Fatima Usara, ta fitar. ”Dangane da ƙorafe-ƙorafen [...]Hukumar Aikin Hajji ta Kasa zata rufe karbar korafi daga gobe

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.