Gwamnatin tarayya ta ware Naira biliyan 60 domin shirin ciyar da ‘yan makarantar firamare a sassa daban-daban na kasar, wanda aka sanya a kasafin kudin 2025. Wannan shiri yana karkashin tsarin farfado da tattalin arzikin kasa, wato Economic Recovery Growth Plan (ERGP). Tsohon Ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman ya sanar da shirin, daga baya aka [...]Gwamnatin tarayya ta ware N60b a kasafin kudi don ciyar da daliban firamare
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.