NDLEA ta kama kwayoyi kilo 8.4 a Kano a Shekarar 2024

Dailypost | 03-01-2025 03:32am |

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) reshen jihar ta sanar da nasarorin da ta samu a shekarar 2024. Kwamandan hukumar a Kano, Abubakar Idris Ahmad, a sanarwar da kakakin hukumar, Sadik Muhammad Me Gatari, ya fitar cewa an kama kwayoyi masu nauyin kilogram 8.4 da kuma mutane 1,345 da ake zargi da ta’ammali [...]NDLEA ta kama kwayoyi kilo 8.4 a Kano a Shekarar 2024

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.