Rundunar ‘yan sanda ta birnin tarayya Abuja ta bayyana cewa, aƙalla dakarunta 140 sun rasa rayukansu a bakin aiki cikin shekarar 2024 sakamakon tashin hankali daban-daban. Kwamishinan ‘yan sanda na Abuja, Olatunji Rilwan Disu, ya bayyana haka a wata sanarwa da rundunar ta fitar a ranar Alhamis. Ya ce wasu daga cikin jami’an sun mutu [...]Dakarun ‘yan sanda 140 sun rasa rayukansu a Abuja cikin shekarar 2024
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.