Alhaji Sagir Sani Rano, fitaccen dan kasuwa kuma mai taimakon jama’a daga Karamar Hukumar Rano, ya jinjinawa Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum (Turakin Rano) kan gagarumin ci gaban da ya samar a mazabar Rano, Kibiya da Bunkure. A wata sakon taya murnar zagayowar ranar haihuwar Rurum ta 55 da ya aikawa manema labarai a Kano, [...]Kabiru Rurum @55: Jagora mai adalci da kishin jama’a – Sagir Rano
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.