Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta bayyana cewa, mutum 222 ne suka rasu a sakamakon haduran mota akan hanya a Jihar Oyo a shekarar 2024. Hukumar ta bayyana haka ne cikin kididdigar karshen shekara, wadda Misis Rosemary Alo, kwamandan hukumar ta jihar Oyo, ta sanya hannu a kai. Alo ta ce wannan adadin yana [...]2024: Mutum 222 sun mutu a hadurra a Oyo – FRSC
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.