Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja (AEDC) ya sanar cewa za a samu katsewar wutar lantarki a wasu sassan Abuja saboda matsar da layin wutar lantarki mai ƙarfin 33KV DC Airport Feeder da 132KV Kukwaba-Apo Transmission Line Towers da ke kan titin Outer Southern Expressway. Wata sanarwa a shafin hukumar a X ta ce aikin [...]Wutar lantarki za ta samu matsala a Abuja
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.