Jam’iyyar PDP ta bukaci a gudanar da bincike cikin gaggawa game da harin sama na kuskure da sojojin kasar suka kai a kauyukan Gidan Sama da Rumtuwa a karamar hukumar Silame ta Jihar Sokoto, wanda ya yi sanadin kashe al’umma. Jam’iyyar ta ce, wannan bincike yana da muhimmanci don tabbatar da kariya da lafiyar fararen [...]PDP ta bukaci ayi bincike kan harin jirgin soji a Sokoto
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.