Kano: Kwamishina ya jinjina wa ‘yan sanda bisa kokarinsu na tsare doka da oda

Dailypost | 01-01-2025 12:07am |

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, CP Salman Dogo Garba, ya jinjina wa jami’an ‘Yan Sanda bisa kokarinsu na tabbatar da doka da oda a jihar. SP Abdullahi Haruna Kiyawa, Jami’in Hulda da Jama’a na ‘Yan Sandan Jihar ne ya tabbatar da haka a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Talata. A cewar sanarwar, CP [...]Kano: Kwamishina ya jinjina wa ‘yan sanda bisa kokarinsu na tsare doka da oda

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.