Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kaduna ta fara biyan Naira 61,080 ga kowanne mahajjaci, cikin mahajjata 6,239 da suka gudanar da aikin Hajji ta Jihar a shekarar 2023. Hukumar ta karbi wadannan kudade daga Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON). an ce an mayar da kudaden ne sakamakon katsewar wutar lantarki da aka samu a [...]An fara mayar wa alhazan Kaduna N61,080
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.