Dan wasan kungiyar Real Madrid, Kylian Mbappe, ya bayyana burinsa na shekarar 2025. Mbappe ya shiga Real Madrid daga Paris Saint-Germain a farkon kakar wasanni ta 2024 bayan karewar kwantiragin sa da kungiyar PSG ta Faransa. Dan wasan na Faransa ya ci kwallo 12 a dukkanin gasar da ya shiga a wannan shekarar a karkashin [...]Mbappe ya bayyana burinsa a 2025
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.