Hukumar Kula da Hakkin Dan Adam da Ilimin Siyasa ta Kasa (CHRICED) ta yi suka ga kasafin kudin 2025 da gwamnatin Najeriya ta gabatar, wanda ya kai naira tiriliyan 49.7, inda suka bayyana cewa wannan kasafin na nuna rashin kulawa da bukatun talakawa da kuma neman gyaran tattalin arziki. Comrade Ibrahim M. Zikirullahi, Daraktan Gidauniyar [...]CHRICED: Kasafin Kudin 2025 na nuni da rashin tsayayyen shiri don magance matsalolin tattalin arziki
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.