Majalisar Zartarwa ta Jami’ar Abuja (UniAbuja), karkashin jagorancin Air Vice-Marshal Saddiq Ismaila Kaita, ta amince da nadin Professor Aisha Sani Maikudi a matsayin Shugabar Jami’ar ta bakwai na dindindin. An sanar da nadin ne a yayin taron Majalisar 77 na Musamman a ranar Talata, 31 ga Disamba, 2024. Nadin zai fara aiki daga ranar 1 [...]An nada Aisha Maikudi a matsayin shugabar jami’ar Abuja
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.