Majalisar karamar hukumar Shanono tace tuni shirye shirye sunyi nisa wajen kawo karshen matsalar ruwan sha data addabi al’ummar yankin mazabar Dutsen Bakoshi dake a yankin. Wannnan na zuwa ne ta bakin shugaban karamar hukumar ta Shanono Abubkar Barau, yayin da yake zantawa da manema labarai kan matsalar ruwan sha da alummar Dutsen Bakoshi kef [...]Gwamnatin Kano na shirin kawo karshen matsalar ruwa
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.