Aƙalla mutane biyu da suka haɗa da ’yan banga ne aka kwantar a asibiti sakamakon wani rikici da ya ɓarke tsakanin mazauna unguwar Soje da ke Minna, babban birnin Jihar Neja da kuma ’yan banga a yankin. Rahotanni sunce rikicin ya faru ne da daddare a ranar Talata wanda ya samo asali sakamakon farmakin da [...]Neja: An raunata mutum 2 yayin arangama tsakanin yan banga da jama’ar gari
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.