Rundunar ‘yan sandan Kano ta zargi ‘yan siyasa da haddasa rikicin daba

Rundunar ‘yan sandan Kano ta zargi ‘yan siyasa da haddasa rikicin daba

Dailypost | 02-01-2025 03:29am |

Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano, Salman Dogo, ya zargi jam’iyyun siyasa da haifar da tarzoma da kisan kai a jihar. A cewarsa, muddin ‘yan siyasa ba su daina zargin junansu ba, zai yi wahala a tabbatar da zaman lafiya mai ɗorewa a Kano. Dogo ya yi wannan bayani ne yayin taron manema labarai na [...]Rundunar ‘yan sandan Kano ta zargi ‘yan siyasa da haddasa rikicin daba

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.