Gwamnatin jihar Rivers ta baiwa Dakubo Asari sarauta

Gwamnatin jihar Rivers ta baiwa Dakubo Asari sarauta

Dailypost | 02-01-2025 09:07am |

Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya naɗa Dokubo Asari a matsayin Sarkin Torusarama Piri a Ƙaramar Hukumar Degema. An gudanar da taron ne a fadar gwamnati da ke Fatakwal a yau Laraba Gwamna Fubara, yayin da yake gabatar da sandar mulki ga Dokubo, ya yi kira gareshi da ya yi amfani da mukaminsa [...]Gwamnatin jihar Rivers ta baiwa Dakubo Asari sarauta

Stay Updated with the Latest News!

Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.