Shugaban ƙasar Ivory Coast, Alassane Ouattara, ya sanar da cewa sojojin Faransa za su fara ficewa daga ƙasar nan ba da jimawa ba, a cikin jawabinsa na Sabuwar Shekara. Yace “Mun yanke shawarar janye sojojin Faransa cikin tsari da daidaituwa,” in ji Ouattara a cikin jawabin da aka yada ta talabijin. Shugaban ya bayyana cewa [...]Ivory Coast ta umarci Faransa ta janye sojin ta daga kasar
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.