Rahotanni na nuna cewa ‘yan kungiyar kwadago sun fara neman karin albashi fiye da Naira dubu saba’in a wannan sabuwar shekara ta 2025. Shugaban ƙungiyar ƙwadago ta TUC, Festus Osifo, ya ce sun fara fafutukar dawo da ƙarin albashi duk shekara, maimakon yinsa bayan shekara biyar, inda ya ce ya kamata gwamnati ta riƙa zama [...]Kungiyar kwadago na neman karin albashi a 2025
Related Articles
Don't miss out on breaking stories and in-depth articles.